Jump to content

Ashley Nwosu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ashley Nwosu
Rayuwa
HaihuwaJihar Abiya, 21 Nuwamba, 1954
ƙasaNajeriya
MutuwaYaba, 21 ga Afirilu, 2011
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (liver disease (en) Fassara)
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'ajarumi
IMDbnm1418051

Ashley Chijioke Nwosu (21 Nuwamba 1957 - 21 Afrilu 2011) ɗan wasan Najeriya ne. An haife shi ne a ranar 21 ga watan Disamba shekarar 1954 a jihar Abia, Umuahaia-Oboro a yankin kudu maso gabashin Najeriya, kuma ya rasu a ranar 21 ga watan Disamba shekarar, 2011 a wani asibitin sojoji dake Yaba, jihar Legas, a yankin yammacin Najeriya. Ya halarci makarantar firamare ta Umuigu da ke Umuahia-Oboro a jihar Abia inda ya samu takardar shedar kammala karatunsa na farko. Ya wuce makarantar sakandare ta Oboro da ke Umuahia-Oboro, jihar Abia inda ya samu takardar shedar sakandare ta yammacin Afirka.[1][2][3][4]

Daga baya ya samu damar shiga a Jami'ar Nigeria, Nsukka a jihar Enugu inda ya kammala karatun digiri na farko a fannin dabbobi

  1. ↑ "Nollywood mourns Ashley Nwosu". modernghana.com. Retrieved 20 August 2014.
  2. ↑ "Ashley Nwosu's widow seeks release of husband's film". punchng.com. Archived from the original on 21 August 2014. Retrieved 20 August 2014.
  3. ↑ "What Ashley Nwosu told me – Grace, late actor's wife". vanguardngr.com. Retrieved 20 August 2014.
  4. ↑ "How Ashley Nwosu was Abandoned by Nollywood Producers while in coma". onlinenigeria.com. Retrieved 20 August 2014.