Asibitin Jami'ar Lamordé
Appearance
| Asibitin Jami'ar Lamordé | |
|---|---|
| Wuri | |
| Jamhuriya | Nijar |
| Birni | Niamey |
| Arrondissement (en) | Commune V |
| Coordinates | 13°30′12″N 2°04′50″E / 13.5033°N 2.0806°E |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 1984 |
| Suna saboda |
Lamordé (mul) |
| Offical website | |
|
| |
Asibitin Jami'ar Lamordé ko Asibitin Kasa na Lamordé,[1] asibitin koyarwa ne a Yamai, Nijar. Yana da alaƙa da Jami'ar Abdou Moumouni. Akwai gadaje 72 a asibitin.[2] Wannan dai shi ne asibitin gwamnati na farko a Nijar da ya samar da ayyukan gyaran yoyon fitsari a ƙasar.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abast Médica instala y realiza un curso de mantenimiento en el Hospital Nacional de Lamordé, en Niamey (Níger)". Interempresas (in Sifaniyanci). Retrieved 2025-07-09.
- ↑ "Niger Fact Sheet" (PDF). EndFistula.org. Archived from the original (PDF) on 2009-01-06. Retrieved 2010-02-20.
- ↑ "Lamordé National Hospital". Fistula Care. Archived from the original on 2010-10-19. Retrieved 2010-02-20. FistulaCare.org
