Jump to content

Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe
Bayanai
Gajeren suna YSUTH
Iri medical organization (en) Fassara da asibiti
Ƙasa Najeriya
Mulki
Mamallaki gwamnati
Tarihi
Ƙirƙira 2007
ysuth.org

Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe (YSUTH) an kafa shi a shekarar 2007 a matsayin cibiyar da ke da alaƙa da Jami’ar Jihar Yobe,[1] domin samar da ayyukan kiwon lafiya ga al’ummar Jihar Yobe da yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya.[2][3] Asibitin yana nan a KM 4, kusa da Dikumari, kan hanyar Potiskum, Damaturu, Jihar Yobe, Nijeriya.

  1. Musa, Aminu Ibrahim (2024-11-03). "Yobe State University Teaching Hospital (YSUTH) Damaturu: A Beacon of Healthcare and Medical Education". YSUTH (in Turanci). Retrieved 2025-07-24.
  2. Ewodage, Rejoice (2017-12-16). "Yobe Ultramodern Teaching Hospital Begins Operations". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-07-24.
  3. "About Us". YSUTH. September 23, 2023. Retrieved March 20, 2025.