Asma'u Ahmad Muhammad Makarfi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asma'u Ahmad Muhammad Makarfi

Asma'u Ahmad Muhammad Maƙarfi Ta kasance tsohuwar matar Gwamnan Jihar Kaduna na farin hula na farko Ahmed Makarfi[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

wpwpha

Ta fara makarantar primary a shekara ta (1977 ) a makarantar Kaduna Capital School . Ta gama a shekara ta ( 1983) inda a wannan shekarar ta samu shiga Queen Amina College inda tai sakandare anan. Tayi Diploma a Jami’ar Ahmadu Bello daga bisani tayi digiri dinta a Jami’ar. Ta auri Ahmed Makarfi tun kafin ta gama makaranta lokacin shima yana matsayin Malami kuma Komishina. Tayi bautar kasa wato NYSC a Kaduna.[1]

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ta bullo da wani tsari lokacin da suke gidan gwamnati mai suna ‘The Millineium Hope Programme’ wanda yake kare hakkin yara da matan kauye.[1].

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Asmau Ahmad makarfi
    matan makarfi da yaran su da shi
    Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.p 151-154 ISBN 978-1-4744-6829-9.