Asuquo Effiong
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Daniel Effiong Asuquo (an haife shi a ranar 4 ga Yuni, 1962) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar tarayya ta Akamkpa / Biase ta jihar Cross River a majalisar wakilai ta ƙasa ta 8 da ta 9. Shi ɗan jam'iyyar PDP ne.[1][2][3]