Jump to content

Atakpo Festival

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Atakpo
Atakpo Festival
Yankuna masu yawan jama'a
Igbo gargajiya
Harsuna
Igbo
Addini
gargajiya

Atakpo Festival biki ne na shekara-shekara da mutanen Akwa-Ibom, musamman kabilar Uruan, ke gudanarwa don girmama allahansu. Manufar wannan bikin ita ce ƙarfafa yadawa da riƙe gadon al’adun Uruan. Ana shirya wannan biki na shekara-shekara ne a Karamar Hukumar Uruan, ɗaya daga cikin kananan hukumomi a Jihar Akwa-Ibom, Najeriya.[1] [2][3]

  1. "Atakpo Festival, Festivals And Carnivals In Akwa Ibom State :: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2025-09-13.
  2. "Foundation Pledges to Preserve Culture of Uruan Nation". THISDAYLIVE (in Turanci). 2023-01-21. Retrieved 2025-09-13.
  3. Ekaette Brian Edem, PhD (2024-07-21). "AFRICAN THEATRE AND THE PERFORMANCE SPACE: IBOKU URUAN CULTURAL FESTIVAL OF AKWA IBOM STATE IN VIEW". Sapientia Global Journal of Arts, Humanities and Development Studies (in Turanci). 7 (2). ISSN 2695-2327.