Jump to content

Athanasios Stojnović

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Athanasios Stojnović (Greek; an haife shi a ranar 17 ga watan Fabrairun shekara ta 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Serbia wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na kungiyar Panthrakikos ta Girka Super League 2.[1]

Mahaifinsa shi ne Zoran Stoinovic