Jump to content

Audu Idris Umar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Audu Idris Umar
Minister of Transportation (en) Fassara

2011 - 2015
Yusuf Suleiman - Rotimi Amaechi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Gombe Central
Rayuwa
Haihuwa Jihar Gombe, 28 Disamba 1959 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Abdullahi Idris Umar tsohon Sanata ne wanda yake wakiltar mazabar Gombe ta Tsakiya ta Jihar Gombe, Najeriya . Ya hau mulki a ranar 29 ga Mayu 2007 a karkashin Jam'iyyar People Democratic Party (PDP). [1]

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Umar a ranar 28 ga watan Disamba 1959. Ya samu digirin digirgir (LL.B Hon.).  Ya yi makarantar koyon aikin lauya ta Najeriya, Victoria Island, Legas.  An nada shi mashawarcin jiha a ma’aikatar shari’a ta Bauchi.

Ayyukan siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Majalisar Wakilai, Yamaltu deba 1999-2003
  • Majalisar Wakilai, Yamaltu deba 2003-2007
  • Sanata Gombe na tsakiya, 2007-2011
  • Ministan sufuri, 2011-2015 [2] [3][4]
  1. "Sen. Audu Idris Umar". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2010-06-12.
  2. "Public offices held by Audu Idris Umar in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2022-10-26.
  3. Tukur, Sani (2016-01-23). "Former Minister denies fleeing to Dubai, owning property there". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-10-26.
  4. "Abdullahi Idris Umar Archives". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-10-26.