Jump to content

August 27 stadium

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Filin wasa na 27 ga watan Ogusta, wanda aka fi sani da filin wasa na Damaturu Township, filin wasa ne Wanda ake amfani dashi wajen yin wasanni daban daban a Damaturu, Jihar Yobe, Najeriya . Shi ne gida wurin zama na kulob din Yobe Desert Stars na kwallon kafa kuma yana da damar daukar masu kallo 6,000.