Jump to content

Augustine Gbao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Augustine Gbao
Rayuwa
HaihuwaKenema (en) Fassara, 13 ga Augusta, 1948 (78 shekaru)
ƙasaSaliyo
Sana'a
Imani
Jam'iyar siyasaRevolutionary United Front (en) Fassara

Augustine Gbao (an haife shi a ranar 13 ga watan Agusta 1948), wanda kuma ake rubutawa da Augustine Bao, tsohon kwamandan rundunar sojoji ne ta Revolutionary United Front (RUF) a yaƙin basasar Sierra Leone. A watan Fabrairun 2009, kootun musamman ta Sierra Leone ta same shi da laifukan yaki da laifukan cin zarafin bil'adama kuma aka yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 25 a gidan yari.[1][2] Ya kasance babban kwamanda a RUF daga shekarar 1991 har zuwa lokacin da aka kama shi a shekarar 2002.[3]

Bayan ya yi zaman gidan yari a Rwanda saboda laifukan yaƙi tun daga shekarar 2009, an mayar da Gbao ga Blama a ranar 23 ga watan Disamban shekarar 2020 ɗan ya yi sauran shekaru 25 da aka yanke masa na hukuncin ɗaurin rai da rai.[4]

  1. ↑ S Leone trio guilty of war crimes BBC New, 25 February 2009
  2. ↑ Appeals Chamber Upholds Sentences for Convicted Revolutionary United Front Leaders Archived Oktoba 4, 2011, at the Wayback Machine Sierra Express Media, October 26, 2009
  3. ↑ Augustine Gbao Archived Mayu 1, 2009, at the Wayback Machine at Trial-ch.org
  4. ↑ "Sierra Leone ex-warlord on conditional release after jail in Rwanda". msn.com. AFP. December 23, 2020. Retrieved December 23, 2020.