Jump to content

Augustine Njoku Obi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Augustine Njoku)

Augustine Njoku Obi // i (1930 - 2003) ya kasance Farfesa ne Na Najeriya na ilmin Kwayar cuta kuma tsohon Shugaban Kwalejin Kimiyya ta Najeriya. An san shi da haɓaka Allurar rigakafin kwalara da WHO ta amince da ita a matsayin inganci a shekarar 1971.[1] [2] A shekara ta 1985, an zabe shi Shugaban Kwalejin Kimiyya ta Najeriya [3] don ya gaji Farfesa Emmanuel Emovon.[4]

  1. "Igbo scholar who disgraced Femi Fani-Kayode strikes again •Sets records straight on Bini, Igbo, Yoruba, Efik, Kanuri & Fulani greats". News Express Nigeria. Retrieved June 9, 2015.
  2. "Ibeh's AIDS cure claim". The Sun News. Archived from the original on July 9, 2015. Retrieved June 9, 2015.
  3. "Past presidents | The Nigerian Academy of Science" (in Turanci). Retrieved 2020-05-29.
  4. "Members of Council". Nigerian Academy of Science. Archived from the original on July 7, 2015. Retrieved June 7, 2015.