Austriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wurin zaman majalisar Australiya.
Tutar Austriya.

Austriya ko Austria, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Austriya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 83,879. Austriya tana da yawan jama'a 8,794,267, bisa ga jimillar a shekara ta 2017. Austriya tana da iyaka da Jamus, Switzerland, Liechtenstein, Hungariya, Cak, Slofakiya, Sloveniya kuma da Italiya. Babban birnin Austriya, Vienna ne.

Austriya ta samu yancin kanta a karni da goma bayan shaifuwar annabi Issa.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMOldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.