Auwal Jatau
Appearance
2023 - ← Baba Tela
29 ga Janairu, 2020 - District: Zaki
| |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | Bauchi, 1 ga Janairu, 1968 (58 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Karatu | |||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||||
Mohammed Auwal Jatau ɗan siyasar Najeriya ne, wanda shine mataimakin gwamnan jihar Bauchi tun daga ranar 29 ga watan Mayun 2023.[Ana bukatan hujja] An taɓa zabar Jatau a zaben gwamnan jihar Bauchi a shekarar 2023, haka zalika da kwamishinan lafiya.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ogunyemi, Ifedayo (25 January 2020). "BREAKING: PDP's Jatau wins Zaki House of Reps seat in Bauchi". Nigerian Tribune. Retrieved 10 September 2023.