Jump to content

Avgerinos Katranas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Avgerinos Katranas
Rayuwa
Haihuwa Xanthi (en) Fassara, 20 ga Faburairu, 1988 (37 shekaru)
ƙasa Greek
Karatu
Harsuna Modern Greek (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Panathinaikos F.C. (en) Fassara2006-200800
Panserraikos F.C. (en) Fassara2007-200740
  Koropi F.C. (en) Fassara2008-2009172
Panetolikos F.C. (en) Fassara2008-200851
Agia Paraskevi F.C. (en) Fassara2009-2010280
Apollon Smyrnis F.C. (en) Fassara2010-2011151
P.A.S. Korinthos (en) Fassara2011-2012
A.S. Nestos Chrysoupolis (en) Fassara2013-
Vyzas Megara F.C. (en) Fassara2013-201370
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara

Avgerinos Katranas (Girkanci; an haife shi a ranar 20 ga watan Fabrairun shekara ta 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka a halin yanzu yana buga wa Nestos Chrysoupoli F.C. a cikin Kungiyar Kwallon Kafa ta 2 a matsayin tsakiya.

Katranas ya fara aikinsa a makarantar matasa ta Panathinaikos kuma ya taka leda a can har zuwa Yuni 2008. Ya kuma buga wa Panserraikos FC, Panetolikos FC, Koropi FC, Agia Paraskevi, Apollon Smyrnis, Korinthos FC da Vyzas Megara [1]

  1. Γ Εθνική / ΚΟΡΩΠΙ ΑΟ ΤΑΠ / ΚΑΤΡΑΝΑΣ ΑΥΓΕΡΙΝΟΣ (in Greek). Hellenic League. Archived from the original on 1 March 2012. Retrieved 16 November 2009.CS1 maint: unrecognized language (link) CS1 maint: unfit url (link)