Ayatullah Hussaini Nassab
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Yazd (en) | ||
| ƙasa | Iran | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Malamin akida | ||
| Imani | |||
| Addini |
Musulunci Shi'a | ||
Grand Ayatullah Hussaini Nassab (an haife shi a shekara ta alif ɗari tara da sittin (1960) miladiyya. malamin Shi'a ne. [1] Ya kasance shugaba kuma limamin cibiyar Musulunci da ke Hamburg Jamus, kuma tun a shekara ta 2003 shi ne shugaban Shi'a Federation a Kanada. [2]