Jump to content

Ayeebo Asumda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayeebo Asumda
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1956 - 1965
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 2nd Parliament of the Gold Coast (en) Fassara

15 ga Yuni, 1954 - 17 ga Yuli, 1956
Election: 1954 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the Gold Coast (en) Fassara

20 ga Faburairu, 1951 - 1954
Election: 1951 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaKogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 24 ga Janairu, 1924
ƙasaGhana
Mutuwa2002
MakwanciGundumar Bawku West
Karatu
MakarantaBagabaga College of Education (en) Fassara Teachers' Training Certificate (en) Fassara
Bagabaga College of Education (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, educational theorist (en) Fassara da malami
Imani
AddiniKiristanci
Musulmi
Jam'iyar siyasaConvention People's Party (en) Fassara

Ayeebo Asumda (1924-2002) ƙwararren ɗan ƙasar Ghana ne kuma ɗan siyasa. Ya yi ministan ƙasa a jamhuriya ta farko. Shi ne kwamishinan yanki na farko (ministan yanki) na babban yankin[1]. Yankin da ya ƙunshi abin da muka sani a yau kamar yankin Gabas ta Tsakiya da yankin Upper Yamma. Ya yi aiki a matsayin dan majalisa mai wakiltar mazabar Kusasi ta Yamma[2] daga baya kuma a gundumar Kusanaba.[3] Ya kuma kasance dan majalisar jiha a jamhuriya ta hudu[4].

Rayuwar farko da kuma ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Asumda a ranar 24 ga Janairu 1924 ga Abugure Kusasi (mahaifinsa) da Abana Kusasi (mahaifiyarsa). An karbo sunansa Ayeebo daga hannun kawunsa wanda ake kira Atia Ayeebo Kusanaba. Kawunsa ne ya dauki nauyin karatunsa da tarbiyyarsa. Asumda ya fara karatunsa na farko a makarantar Gambaga Primary a shekarar 1931. Daga nan kuma ya koma makarantar gwamnatin maza ta Tamale a shekarar 1939 domin karatun sakandire. Ya samu takardar shedar karatunsa ta 7 a shekarar 1942 kuma ya shiga Kwalejin Horar da Malamai ta Tamale (wanda a yanzu Kwalejin Ilimi ta Bagabaga) a shekarar 1945. An ba shi takardar shaidar 'B' bayan ya shafe shekaru biyu yana horo.[5].

  1. ↑ "Upper East honours its heroes". Business Ghana. Retrieved 5 October 2018.
  2. ↑ Parliamentary Debates; National Assembly Official Report. Accra, Government printing department. 1961.
  3. ↑ West Africa Annual, Issue 8. James Clarke. 1965. p. 82.
  4. ↑ Ghanaweb,"Veep launches Asumda Foundation for Education", Ghanaweb, 3 December 2006
  5. ↑ Sowah, E. N. P (1968). Report of the Sowah Commission : appointed under the Commission of Enquiry Act, 1964 (Act 250) and N.L.C. Investigation and Forfeiture of Assets Decree, 1966 N.L.C.D. 72 to enquire into the assets of specified persons. p. 25.