Ayinde Barrister

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayinde Barrister
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 9 ga Faburairu, 1948
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa London (en) Fassara, 16 Disamba 2010
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi da soja
Artistic movement fuji music (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Sikiru Ololade Ayinde Balogun, MFR, ko Ayinde Barrister (9 Febrairu 1948 - 16 Disamba 2010) mawakin Nijeriya ne.