BRC Azare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
BRC Azare

Gidan rediyon BRC Azare wani katafaren gidan rediyo ne a garin Azare ta karamar hukumar katagum dake jihar Bauchi wanda yake tafiya daidai da zamani ka sauti rangadau za ku iya kamashi a duk inda kuke a arewacin Najeriya akan mita 94.6 a zangon FM.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Mahada[gyara sashe | gyara masomin]