Babajide Sanwo-Olu
Appearance
|
| |||
29 Mayu 2019 - ← Akinwunmi Ambode | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Babajide Olusola Sanwo-Olu | ||
| Haihuwa | Lagos,, 25 ga Yuni, 1965 (60 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama | Ibijoke Sanwo-Olu | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
London Business School (en) John F. Kennedy School of Government (en) Jami'ar jahar Lagos | ||
| Matakin karatu |
Master of Business Administration (en) | ||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||

.
Babajide Sanwo-Olu ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyar1965) miladiyya. a jahar Legas (Lagos).
Gwamnan jihar Legas ne daga shekara ta 2019 (bayan Babatunde Fashola)..