Jump to content

Babaoye Olaitan Matthew

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babaoye Olaitan Matthew
Rayuwa
Haihuwa Kwara, 16 ga Yuni, 1968 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Babaoye Olaitan Matthew (an haife shi ranar 16 ga watan Yuni, 1968) ɗan siyasan Najeriya ne kuma memba na majalisar wakilai ta 8 mai wakiltar mazabar Irepodun a majalisar dokokin jihar Kwara inda aka ruwaito cewa ya ba wa mazaɓansa da fiye da naira miliyan 2 a cikin gundumomi 11.[1][2][3][4]

  1. Hon. Babaoye Olaitan Matthew". Kwara State House of Assembly. Retrieved 2025-01-07
  2. Kwara State House of Assembly". www.kwha.gov.ng. Retrieved 2025-01-08
  3. 8th Assembly Members". Kwara State House of Assembly. Retrieved 2025-01-08
  4. KWHA kicks against hawking on walkways - Daily Trust". dailytrust.com. 2017-11-02. Retrieved 2025-01-08.