Babban Alkalin Jihar Kaduna
Appearance
|
position (en) | |
| Bayanai | |
| Farawa | 27 Mayu 1967 |
| Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Babban Alƙalin Jihar Kaduna shine shugaban Kotun Shari'a ta Jihar Kaduna, reshen shari'a na Gwamnatin Jihar Kaduna kuma babban alƙali na Babban Kotun Jihar Kaduna. Daga shekarar 1967 zuwa shekara ta 1973, ana kiran taken da Babban Alkalin Kotun Koli. Sau da yawa Gwamna ne ke yin naɗin.[1][2][3]
Jerin manyan alƙalai daga shekarar 1960 zuwa yau
[gyara sashe | gyara masomin]- Sir Hugh Hurley KT (1960-1968)
- Sir Nigel V Reed (1969-1975)
- Mai Shari'a Arthur WA Wheeler (1975-1979)
- Mai Shari'a Shehu Usman Muhammad (1979-1992)
- Mai Shari'a Saka Adeyemi Ibiyeye (1992-1996)
- Mai shari'a Rahila Hadea Cudjoe (1996-2014)
- Mai Shari'a Tanimu Zailani (2013-2018)
- Mai shari'a Muhammadu Lawal Bello (2018 zuwa yau)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Toyin Falola; Christian Jennings (2004). Sources and Methods in African History: Spoken, Written, Unearthed. University Rochester Press. pp. 215–. ISBN 978-1-58046-140-5.
- ↑ Kristin Mann (26 September 2007). Slavery and the Birth of an African City: Lagos, 1760-1900. Indiana University Press. pp. 336–. ISBN 978-0-253-11708-3.
- ↑ "KDHA Confirms Justice Muhammad Lawal As State Chief Judge". Leadership. Retrieved June 9, 2019.