Bakht-ur-Rehman Sharafat
Appearance
Bakht-ur-Rehman Sharafat ɗan siyasan Taliban ne na Afghanistan wanda ke aiki a matsayin shugaban gwamnatin jirgin ƙasa tun daga ranar 14 ga Maris 2022.[1] Ya kuma yi aiki a matsayin Mataimakin Ministan Gudanarwa da Kudi a Ma'aikatar Ayyukan Jama'a [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "جمهور - تعیینات جدید از سوی رهبر طالبان انجام شد". 14 March 2022.
- ↑ "د ټولګټو وزارت سرپرست: طالبان د هېواد بیارغونې ته ژمن دي". 21 August 2021.