Jump to content

Bala Ya'u

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bala Ya'u
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Bala Ya'u (an haife shi a watan Disambar shekarar 1967) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance mai wakiltar mazabar Kumbotso ta tarayya a majalisar wakilai ta ƙasa a jihar Kano tun daga 2003 zuwa 2007. Yana da alaƙa da All Nigeria Peoples Party (ANPP).[1][2]

  1. The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-05.
  2. "House of Representatives Member | Honourable Bala Ya'u". 2007-10-20. Archived from the original on 20 October 2007. Retrieved 2025-01-05