Larabawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Balarabe)
Jump to navigation Jump to search

Flag of the Arab League.svg Larabawa wata babbar kabila ce dake can nahiyar Asiya A gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ince sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Balarabe yake kishin kansa yake kokarin ganin ya kare kansa da yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya. Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya

  • Adadinsu ya kai miliyan 420-450
  • Arab league = miliyan 400
  • A Brazil = 5000,000
  • A united state = 3,500,000
  • A Isra'el = 1658,000
  • A venezuela = 1,600.000
  • Iran = 1500,000
  • Turkey = 1,700,000
Taswirar larabawa
Wannan taswirar Nahiyar Larabawa kenan