Bamidele Samson Baderinwa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1958 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2023 |
| Sana'a | |
Bamidele Samson Baderinwa-White (1958-2023) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci mazabar Idanre/Ifedore na jihar Ondo a majalisar wakilai ta kasa karkashin jam'iyyar APC. Ya rasu yana da shekaru 65 bayan gajeriyar rashin lafiya.[1][2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kusa, Femi (2023-04-27). "Samson Badmidele Baderinwa (a.k.a Mr White)1958-2023... 65". The Nation Newspaper. Retrieved 2025-01-22
- ↑ Olanipekun, Temitope (2017-06-30). "Youths urge credible voters to participate in Ondo lawmaker, Baderinwa Bamidele's recall". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-22.
- ↑ vanguard (2018-06-21). "Lawmaker donates four classrooms to Ikota community". Vanguard News. Retrieved 2025-01-22.
- ↑ "Ex-Reps member Baderinwa-White dies at 65". Premium Politics. 2023-03-08. Retrieved 2025-01-22.