Bamigboye Joseph Olajure
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1 ga Faburairu, 1965 (60 shekaru) |
| Sana'a | |
Bamigboye Joseph Olajure (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 1965) ɗan siyasa ne a Najeriya wanda ke wakiltar mazabar Oke-ero, a yankin karamar hukumar Oke Ero a Majalisar Dokokin Jihar Kwara ta 10. [1] [2][3]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Bamigboye a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 1965 a yankin karamar hukuma na Odo owo Oke-Ero na Jihar Kwara Najeriya kuma ya halarci Kwalejin Fasaha ta Jihar Osun, Esa Oke, inda ya sami difloma ta kasa da kuma difloma mafi girma (HND) a fannin Banki da Kudi kuma ya sami MBA a Jami'ar National Open University a shekara ta 2012. [1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Bamigboye ɗan siyasa ne a Najeriya kuma shine shugaban Kwamitin Majalisar Jihar Kwara kan harkokin Kafa Ma'aikatu da Ayyukan Jama'a kuma Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar a kan ƙasa, Gidaje da Ci gaban Birane an zabe shi a matsayin memba mai daraja a Majalisar Dokokin Jihar Kwara wanda ke wakiltar mazabar Oke-ero a lokacin babban zaben gama- gari na shekarar 2023.[1][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "HON. BAMIGBOYE JOSEPH OLAJURE". Kwara State House of Assembly (in Turanci). Retrieved 2024-12-03. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "Kwara APC Wins 23 Assembly Seats, PDP Clinches 1 | THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ 3.0 3.1 "Kwara APC Wins 23 Assembly Seats, PDP Clinches 1 – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2025-01-15. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ Oyekola, Tunde (2023-03-21). "Five women get Kwara Assembly seats". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-15.