Jump to content

Bangirana Kawooya Anifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bangirana Kawooya Anifa
Member of the Parliament of Uganda (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Sembabule District (en) Fassara, 21 ga Janairu, 1957 (68 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Jami'ar Nkumba
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa National Resistance Movement (en) Fassara

Bangirana Kawooya Anifa (an haife ta a ranar 21 ga watan Janairu 1957), 'yar siyasar ƙasar Uganda ce wacce ta yi aiki a matsayin mai wakiltar Mata daga shekarun 2000 zuwa 2020 Memba ta Majalisar kuma yanzu tana wakiltar Mawogola West Constituency Ssembabule a cikin Majalisar Ugandan (2021 na zamani). [1] A lokaci guda kuma tana aiki a matsayin mamba a kwamitocin Daidaita Dama da Harkokin Waje (Equal opportunities and Foreign affairs committees).[2] [3]

Tarihi da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a gundumar Ssembabule a Uganda, ranar 21 ga watan Janairu 1957.[4] [5]

Ta sami digiri na farko a Arts and Development Studies wanda jami'ar Nkumba [6] ta bayar a shekarar 2004. Daga baya a shekara ta 2001, wannan jami'a ta ba ta digiri na biyu a fannin dangantakar ƙasa da ƙasa a shekarar 2007.[7] [8]

Aiki da siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kafin ta zama 'yar majalisar dokokin Uganda a shekara ta 2001, Anifa Ta yi aiki a matsayin Wakiliyar Majalisar Mazaɓu (1993-1995), ta yi aiki a matsayin Sakatariyar Yaɗa Labarai na Majalisar Mata ta Ƙasa a shekarar (1998-2002) [9] sannan ta yi aiki a matsayin mataimakiyar hakimin gundumar Rakai kuma a matsayin mai magana da yawun ƙaramar hukumar Ssembabule, a matsayin ma'aji na kungiyar Resistance Movement ta ƙasa. [10]

A cikin shekarar 2016 ta zama memba a majalisar dokokin Panafrica na zamani [11] [12]

Ta kasance cikin jam'iyyar siyasa ta National Resistance Movement mai mulki.[13] [14]

  1. "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 4 July 2020. Retrieved 16 April 2020.
  2. "Women MPs rally for laws implementation, resolutions". PML Daily (in Turanci). 1 October 2019. Retrieved 16 April 2020.
  3. "Kawooya Elected Vice-Chair Women Caucus of Pan African Parliament". Uganda Radionetwork (in Turanci). Retrieved 16 April 2020.
  4. "Women MPs rally for laws implementation, resolutions". PML Daily (in Turanci). 1 October 2019. Retrieved 16 April 2020.
  5. "Kawooya Elected Vice-Chair Women Caucus of Pan African Parliament". Uganda Radionetwork (in Turanci). Retrieved 16 April 2020.
  6. "Nkumba".
  7. "Women MPs rally for laws implementation, resolutions". PML Daily (in Turanci). 1 October 2019. Retrieved 16 April 2020.
  8. "Kawooya Elected Vice-Chair Women Caucus of Pan African Parliament". Uganda Radionetwork (in Turanci). Retrieved 16 April 2020.
  9. "Meeting with National Women Council – Parliament Watch". parliamentwatch.ug. Retrieved 16 April 2020.
  10. "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 4 July 2020. Retrieved 16 April 2020.
  11. "Women MPs rally for laws implementation, resolutions". PML Daily (in Turanci). 1 October 2019. Retrieved 16 April 2020.
  12. "Kawooya Elected Vice-Chair Women Caucus of Pan African Parliament". Uganda Radionetwork (in Turanci). Retrieved 16 April 2020.
  13. "Women MPs rally for laws implementation, resolutions". PML Daily (in Turanci). 1 October 2019. Retrieved 16 April 2020.
  14. "Kawooya Elected Vice-Chair Women Caucus of Pan African Parliament". Uganda Radionetwork (in Turanci). Retrieved 16 April 2020.