Banibangou
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Tillabéri | |||
| Sassan Nijar | Yankin Banibangou | |||
| Babban birnin | ||||
| Babban birni | Bani-Bangou | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 66,949 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 236 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Banibangou wani garin ne na karkara a Nijar. Babban birninta shine Banibangou.[1] Garin ne da inda aka kai hare-hare kan makiyaya Fulani[2] da Mutanen Zarma suka yi a watan Disamba na shekara ta 2008, wanda ya haifar da satar shanu sama da dubu 20,000 da mutuwar kusan Fulani 235.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Loi n° 2002-014 du 11 JUIN 2002 portant création des communes et fixant le nom de leurs chefs-lieux. Includes list of 213 communes rurales and seats, 52 Communes urbaines and seats
- ↑ In French: Peul; in Fula: Fulɓe.
