Bara, Najeriya
Appearance
(an turo daga Bara, Nigeria)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Oyo | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Surulere | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Bara Gari ne, da ke jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya. Tana yamma da hanyar Oko-Iressa-Aadu. [1] Yawancin mutanen ’yan kabilar Yarbawa ne. Galibin mutanen suna aikin nomandoya ne da rogo da masara da kuma taba.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
