Jump to content

Barbara Serwaa Asamoah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Barbara Serwaa Asamoah
sakatare

2018 -
deputy minister (en) Fassara

2013 - 2016
Rayuwa
ƙasaGhana
Karatu
HarsunaTuranci
Twi (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, civil servant (en) Fassara da lauya
Wurin aikiAccra
Imani
Jam'iyar siyasaNational Democratic Congress (en) Fassara

Barbara Serwaa Asamoah (an haife ta a ranar 18 ga watan Fabrairu) lauya ce kuma 'yar siyasa ''yar ƙasar Ghana. Ita memba ce a jam'iyyar National Democratic Congress (NDC) kuma ita ce mataimakiyar Sakatare Janar na jam'iyyar a halin yanzu. [1] [2]

A watan Oktoban 2025 aka rantsar da ita a matsayin memba na kwamitin gudanarwa na Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCA). [3]

A shekarar 2013, an zaɓe ta aka naɗa ta a matsayin mataimakiyar Ministar Ƙasa da Albarkatun Ƙasa, [4] rawar da ta taka har zuwa lokacin da jam'iyyarta, National Democratic Congress ta sha kaye a zaɓen shekarar 2016 sannan aka miƙa ta ga gwamnati mai zuwa a shekarar 2017. [5] [6] [7] A ranar 19 ga watan Disamba, 2022, Barbara Serwaa Asamoah, mataimakiyar Sakatare Janar ta National Democratic Congress (NDC), ta yi watsi da ikirarin cewa rashin nasarar Samuel Ofosu-Ampofo a National Delegates Congress ya faru ne saboda rashin iya aiki. [8]

  1. ↑ emmakd (2018-11-19). "Full list of elected NDC national officers". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  2. ↑ emmakd (2018-11-19). "Asiedu Nketia wins landslide victory to remain NDC General Secretary". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  3. ↑ "Sam George inaugurates new board of NCA, appoints first female Chairperson" (in Turanci). 2025-10-10. Retrieved 2025-11-04.
  4. ↑ "NDC Youth Organizers Hail Appointment Of Madam Barbara Asamoah As Deputy Minister". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  5. ↑ Dogbevi, Emmanuel (2013-03-15). "President Mahama nominates first batch of Deputy Ministers". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  6. ↑ Dogbevi, Emmanuel (2015-08-03). "Sub-committees inaugurated to man activities of mining". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  7. ↑ Dogbevi, Emmanuel (2016-04-26). "National dialogue on land opens". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-12-05.
  8. ↑ "Ofosu-Ampofo didn't lose because of underperformance - NDC Deputy General Secretary - MyJoyOnline". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2025-03-18.