Barmu mu kadai
Appearance
| Barmu mu kadai | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1975 |
| Asalin suna | La' os være |
| Asalin harshe |
dansk (mul) |
| Ƙasar asali | Denmark |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
teen film (en) |
| During | 85 Dakika |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Lasse Nielsen (mul) Ernst Johansen (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Lasse Nielsen (mul) Carsten Nielsen (en) |
| 'yan wasa | |
|
Ole Meyer (en) Martin Højmark (en) Bo Jensen (en) Henrik Rasmussen (en) Bjørn Martensen (en) Tine Jensen (en) | |
| Samar | |
| Editan fim |
Lars Brydesen (en) |
| Director of photography (en) |
Andreas Fischer-Hansen (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Leave Us Alone (a harshen Danish: La' os være) fim ne na ɗrama na ƙasar Denmark da aka fitar a shekarar 1975, wanda Ernst Johansen da Lasse Nielsen suka jagoranta . An shigar da fim ɗin cikin gasa ta 25 ta Bukin Finafinai na Ƙasa da Ƙasa na Berlin.
Labarin fim ɗin yana da kama da na Lord of the Flies: wasu matasa sun makale a wani tsibiri da babu kowa, inda hutu mai daɗi da suka fara ya rikide ya zama mafarki mai ban tsoro.[1]
Masu ba da labari
[gyara sashe | gyara masomin]Zarge-zargen cin zarafi
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin kakar shekara na shekarar 2018, kafafen yaɗa labarai sun ruwaito cewa yara ‘yan fim, maza da mata, da suka taka rawa a cikin fim ɗin, sun fuskanci cin zarafi ta jima’i a lokacin da ake ɗaukar fim ɗin.
A cewar zarge-zargen, an ce daraktocin Lasse Nielsen da Ernst Johansen ne suka aikata wannan cin zarafi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cowie, Peter; Buquet, Françoise (1992). Scandinavian Cinema: A Survey of the Films and Film-makers of Denmark, Finalnd, Iceland, Norway, and Sweden. London: Tantivy Press. p. 40. ISBN 0-573-69911-9.
- ↑ Hjort, Mette; Nannicelli, Ted (2022). A Companion to Motion Pictures and Public Value. John Wiley and Sons. pp. 144–146. ISBN 978-1-119-67712-3.
- ↑ Robinson, David (9 July 1975). "Love and Death in Berlin". The Arts. The Times. p. 13.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Leave Us Alone on IMDb

- La' os være a Cibiyar Fim (in Danish) (a cikin Danish)
- ↑ Cowie, Peter; Buquet, Françoise (1992). Scandinavian Cinema: A Survey of the Films and Film-makers of Denmark, Finalnd, Iceland, Norway, and Sweden. London: Tantivy Press. p. 40. ISBN 0-573-69911-9.
- ↑ Hjort, Mette; Nannicelli, Ted (2022). A Companion to Motion Pictures and Public Value. John Wiley and Sons. pp. 144–146. ISBN 978-1-119-67712-3.
- ↑ Robinson, David (9 July 1975). "Love and Death in Berlin". The Arts. The Times. p. 13.