Jump to content

Barnaba Bak Chol

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Barnaba Bak Chol
Rayuwa
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a

Barnaba Bak Chol (an haife shi a ranar 18 ga watan Nuwamba, 1982) shi ne tsohon Ministan Kudi da Shirye-shiryen Tattalin Arziki na Jamhuriyar Sudan ta Kudu . Wanda yafaru rike mukamin ne daga ranar 3 ga watan Agusta, shekarar 2023 zuwa 15 ga watan Maris, shekarar 2024.

Tushen Iliminsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Barnaba Bak Chol yana da digiri na biyu a Fannin gudanar da Kasuwanci tare da babban matsayi a fannin kudi daga Jami'ar Kasa da Kasa ta Amurka dake Kasar Kenya .

Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]