Jump to content

Barry Mpigi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Barry Mpigi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Rivers South East
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
District: Rivers South East
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2011 -
Rayuwa
Cikakken suna Barinada Barry Mpigi
Haihuwa 1961 (63/64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Sanata, Barry Barinada Mpigi (an haife shi a shekara ta 1961) [1] ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Rivers, kasar Najeriya. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Tai–Oyigbo-Eleme. Sanata Barinada Mpigi shine Sanata mai wakiltar yankin kudu maso gabas na jihar Ribas kuma ɗan majalisar tarayyar Najeriya ne a lokacin Buhari na biyu kuma ba mamba ba idan majalisa ta 10 a Tinubu ta fara zama. Da farko an zaɓe shi a shekarar 2011, an sake zaɓen sa zuwa wa’adi na biyu a watan Disamba 2016.[2] A shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin Sanata mai wakiltar Ribas ta Kudu maso Gabas a majalisar dattawa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar People’s Democratic Party. [3] [4]

  1. "Senator Abe congratulates Hon. Barry Mpigi on his 56 birthday…describes him as indefatigable". Magnusabe.com. 23 June 2017. Archived from the original on 7 November 2017. Retrieved 2 November 2017.
  2. "Rivers: APC's Abe wins, other results being awaited Published". The Punch. 12 December 2016. Retrieved 2 November 2017.
  3. "Two NASS members lead protest over poor state of Rivers bridge". Punch Newspapers (in Turanci). 2019-09-10. Retrieved 2022-02-21.
  4. "Criminals pushing for lift of curfew, says Wike | The Nation". thenationonlineng.net. Retrieved 2022-03-18.