Barumba Beatrice Rusaniya
|
| |||
2006 - 2016 | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Uganda | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||
Barumba Beatrice Rusaniya (an haife ta a ranar 2 ga watan Disamba 1964) 'yar siyasar Uganda ce. [1] Ta kasance 'yar siyasa ta National Resistance Movement kuma 'yar majalisa mai wakiltar Kiruhura a majalisa ta takwas da ta tara na Uganda. [2] A cikin shekarar 2005, lokacin da aka ƙirƙiri gundumar Kiruhura daga Gundumar Mbarara, Beatrice ta zama majagaba mace 'yar majalisa a shekara ta 2006 kuma ta yi aiki har zuwa shekara ta 2016. [3]
Rayuwar Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A zaɓukan shekarun 2016 zuwa 2021, ta faɗi zaɓe. [4] Ta janye karar zaɓen da ta shigar tana ƙalubalantar zaɓen magajin ta, Sheila Mwine Kabaije tare da zargin cewa an tafka maguɗi a zaɓen da aka yi da wasu kura-kurai. [5] Rusaniya na ɗaya daga cikin wakilan Uganda a majalisar dokokin ƙasashen Afrika ta Pan Afrika. [6] Duk da haka, ta yi rashin lafiya a lokacin tawagar. [6]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokokin Uganda na tara
- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki ta takwas na Uganda
- Sheila Mwine Kabaije
- Gundumar Kiruhura
- National Resistance Movement
- Majalisar Uganda
- Dan majalisa
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mbabazi, Suruma face political end". The Independent Uganda (in Turanci). 2008-11-05. Retrieved 2022-03-22.
- ↑ "Members of 9th Parliament". Fortune Of Africa - Uganda (in Turanci). 2013-06-07. Archived from the original on 2018-08-15. Retrieved 2022-03-22.
- ↑ Mulengera. "BEATRICE RUSANIYA RIDES ON KAZO TO BOUNCE BACK IN NATIONAL POLITICS – mulengeranews.com" (in Turanci). Archived from the original on 2023-03-22. Retrieved 2022-03-22.
- ↑ "HON. BEATRICE BARUMBA RUSANIYA, Aspiring Woman MP 2021-2026, KIRUHURA". www.ugandadecides.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-22.
- ↑ "Rusaniya withdraws Kiruhura election petition". New Vision (in Turanci). Retrieved 2022-03-22.
- 1 2 joomlasupport. "African parliament happy with UPDF job in Somalia". The Observer - Uganda (in Turanci). Archived from the original on 2023-03-22. Retrieved 2022-03-22.