Basma Azouar
Appearance
|
| |||
4 ga Janairu, 2020 - 19 Nuwamba, 2024 - Kaoutar Krikou → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Batna (en) | ||
| ƙasa | Aljeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Batna 1 | ||
| Harsuna | Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
El Moustakbal Front (en) | ||
Basma Azouar (an haife ta a ranar 16 ga watan Maris na shekarar 1983) ita ce Ministan Kasar Aljeriya na Dangantaka da Majalisar Dokoki . An nada ta a Matsayin minista a ranar 7 ga watan Yulin shekarar 2021. [1] [2][3]
Azouar tana da digiri na farko a fannin kimiyyar shari'a dakuma gudanarwa, da kuma Diploma na Nazarin Ci gaba da kuma Jagora a cikin samu 'Yancin Dan Adam.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "cv Basma Azouar". www.premier-ministre.gov.dz (in Faransanci). Retrieved 2022-10-14. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "President of Republic appoints members of new government". Algeria Press Service. Retrieved 14 October 2022.
- ↑ "President Tebboune conducts ministerial reshuffle". Algeria Press Service. Retrieved 14 October 2022.