Jump to content

Bathiya Wesley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bathiya Wesley
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Bathiya Wesley ɗan siyasar Najeriya ne kuma shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa.[1] An rantsar da shi ne a yayin taron kaddamar da majalisar ta 8 ta Adamawa.[2][3][4] Wesley nakasasshe ne, saboda an yanke masa hannu tun a rayuwarsa. Yana wakiltar mazabar Hong a majalisar dokokin jihar Adamawa.[5]

  1. Ochetenwu, Jim (2023-06-13). "Adamawa Assembly elects new speaker as Gov Fintiri swears in SSG, HoS". Daily Post Nigeria. Retrieved 2023-11-08
  2. Physically-challenged lawmaker emerges Adamawa assembly speaker - Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2023-11-08
  3. Livinus, Hindi (2023-06-13). "Adamawa Assembly elects physically challenged lawmaker Speaker". Punch Newspapers. Retrieved 2023-11-08
  4. FirstNews (2023-06-25). "As Bathiya drives the affairs of the Adamawa Assembly". First News NG. Retrieved 2023-11-08
  5. Abdullahi, Amina (2023-06-13). "Physically-challenged lawmaker emerges Adamawa assembly speaker - Daily Trust". Daily Trust. Retrieved 2024-06-02.