Tsohon gwamnan jihar Bayelsa Diepreye Alamieyeseigha ne ya kafa Bayelsa Queens a shekarar 2000. Hukumar ta NWFL ta rubuta cewa kungiyar ita ce kungiya ta farko a Najeriya da ta fara buga wasannin share fage a kasar waje a shekarar 2007.
Kungiyar kuma ana kiranta da Restoration Girls, sunan da gwamnatin jihar ta sanya. [5]
Squad list for 2019 season. [6][7]
Note: Flags indicate national team as defined under FIFA eligibility rules. Players may hold more than one non-FIFA nationality.