Beatha Nishimwe
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 1 Disamba 1998 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ruwanda | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
middle-distance runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Beatha Nishimwe (an Haife ta ranar 1 ga watan Disamba 1998) 'yar Ruwanda ce mai wasan tsere ta tsakiya (middle distance).[1] Ta fafata ne a tseren mita 1500 a gasar cikin gida ta IAAF ta shekarar 2016 ba tare da samun gurbin zuwa wasan karshe ba.[2]
Rikodin gasa
[gyara sashe | gyara masomin]| Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
|---|---|---|---|---|---|
| Representing Samfuri:RWA | |||||
| 2015 | African Junior Championships | Addis Ababa, Ethiopia | 5th | 1500 m | 4:40.49 |
| African Youth Championships | Réduit, Mauritius | 1st | 1500 m | 4:17.37 | |
| World Youth Championships | Cali, Colombia | 10th | 1500 m | 4:23.16 | |
| 2016 | World Indoor Championships | Portland, United States | 19th (h) | 1500 m | 4:19.39 |
| African Championships | Durban, South Africa | 7th | 1500 m | 4:08.75 | |
| World U20 Championships | Bydgoszcz, Poland | 6th | 1500 m | 4:12.33 | |
| 2018 | Commonwealth Games | Gold Coast, Australia | 17th (h) | 1500 m | 4:14.96 |
| African Championships | Asaba, Nigeria | 8th | 1500 m | 4:19.55 | |
Mafi kyawun mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Outdoor
- Mita 1500 – 4:17.37 (Réduit 2015)
- 5 kilomita - 16 : 06 (Trier 2018)
Indoor
- Mita 1500 - 4:19.39 (Portland 2016)