Beatrice Akello Akori
Appearance
|
| |||||
21 ga Yuli, 2022 - ← Peter Ogwang (en)
2021 - 2026 | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Uganda | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna | Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||||
Beatrice Akello Akori 'yar siyasar ƙasar Uganda ce. Ita ce mace 'yar majalisa a majalisar dokoki ta goma sha ɗaya ta Uganda (2021-26), wacce ta zama memba a jam'iyyar National Resistance Movement mai mulki. [1] [2] [3]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Beatrice Akello Akori ita ce Hakimar gundumar Aac. A cikin shekarar 2020 kuma ta jagoranci kwamitin ayyuka na gundumar Apac don COVID-19. [4]
A babban zaɓen shekarar 2021, an zaɓe ta a matsayin wakiliyar mata a majalisar dokokin gundumar Agago. [5] [6] [7] Ta samu kuri'u 31,450 inda ta doke tsohuwar 'yar majalisar dokokin Agago, Judith Franca Akello ( FDC ), wacce ta samu kuri'u 26,564.[8][9][9]
A shekarar 2022 an naɗa ta ministar kula da tattalin arziki a majalisar ministocin ƙasar Uganda.[10]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda.
- Gundumar Agago.
- Gundumar Apac
- National Resistance Movement
- Majalisar Uganda.
- Dan majalisa.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Preliminary Results for Members of Parliament" (PDF). Eagle Online. January 2021. Retrieved 15 March 2021.
- ↑ "Full List of Elected MPs in Uganda 2021". Daily Express Uganda (in Turanci). 19 January 2021. Retrieved 10 March 2021.
- ↑ Trumpet, Admin (2021-01-18). "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). Retrieved 2023-02-02.
- ↑ Amony Immaculate (9 June 2020). "Apac COVID-19 Task Force Seeking Funds to Expand Isolation Centre". Uganda Radio Network. Retrieved 15 March 2021.
- ↑ "Preliminary Results for Members of Parliament" (PDF). Eagle Online. January 2021. Retrieved 15 March 2021.
- ↑ "Full List of Elected MPs in Uganda 2021". Daily Express Uganda (in Turanci). 19 January 2021. Retrieved 10 March 2021.
- ↑ Trumpet, Admin (2021-01-18). "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). Retrieved 2023-02-02.
- ↑ Tobbias Jolly Owiny (28 February 2021). "Why Acholi's long-serving lawmakers were defeated". Daily Monitor. Retrieved 15 March 2021.
- 1 2 Julius Ocungi (15 January 2021). "Eight MPs Lose Parliamentary Seats in East Acholi". Uganda Radio Network. Retrieved 15 March 2021.
- ↑ David Vosh Ajuna (21 July 2022). "Museveni appoints Mao justice minister". Daily Monitor. Retrieved 21 July 2022.