Behdaq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgBehdaq

Wuri
Map
 33°47′37″N 48°15′10″E / 33.7936°N 48.2528°E / 33.7936; 48.2528
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraLorestan Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraSelseleh County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Rural district of Iran (en) FassaraHonam Rural District (en) Fassara

Behdaq ( Persian, shima Romanized ne kamar Behdāq ; wanda aka fi sani da Nūr Alahī, Nūrallāhī, da Nūr Ilāhi ) wani ƙauye ne a cikin Gundumar Honam, a cikin Gundumar Selseleh ta lardin Lorestan, a Kasar Iran . A ƙidayar jama'a ta shekara ta 2006, an bada rahotan cewa yawan jama'ar kauyen yakai kimanin mutum 211, a cikin iyalai 42.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]