Jump to content

Belaid Abdessalam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Belaid Abdessalam
7. Prime Minister of Algeria (en) Fassara

8 ga Yuli, 1992 - 21 ga Augusta, 1993
Sayyid Ahmed Ghazali (en) Fassara - Redha Malek (en) Fassara
Finance minister of Algeria (en) Fassara

8 ga Yuli, 1992 - 21 ga Augusta, 1993
Sayyid Ahmed Ghazali (en) Fassara - Murad ibn Ashinhu (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Aïn El Kebira (en) Fassara, 20 ga Yuli, 1928
ƙasa Aljeriya
Faransa
Mutuwa Gué de Constantine (en) Fassara, 27 ga Yuni, 2020
Karatu
Makaranta Jami'ar Algiers 1
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da nationalist (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Yaƙin Aljeriya
Imani
Jam'iyar siyasa National Liberation Front (Algeria)
Algerian People's Party (en) Fassara

Belaid Abdessalam (20 Yuli 1928 - 27 Yuni 2020) ɗan siyasan Aljeriya ne, wanda ya zama Firayim Minista daga shekarun 1992 zuwa 1993. [1]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abdessalam a Dehamcha, lardin Setif na ƙasar Aljeriya a ranar 20 ga watan Yuli 1928. [2] Abdessalam ya kasance shugaba mai kishin ƙasa a jam'iyyar FLN a lokacin gwagwarmayar neman 'yancin kai daga ƙasar Aljeriya. Ya kasance ministan masana'antu da madafun iko a ƙarƙashin mulkin soja na Houari Boumedienne, kuma sunansa yana da alaka ta kut da kut da tsohuwar manufofin gwamnatin Aljeriya na gina tushen masana'antu masu nauyi ta hanyar tattalin arziki da aka tsara. Abdessalam ya zama shugaban gwamnatin Algeria daga ranar 8 ga watan Yuli 1992 zuwa ranar 21 ga watan Agusta 1993. Ya kuma riƙe muƙamin ministan kuɗi. [3] A lokacin mulkinsa, yakin basasar Aljeriya da 'yan tawayen Islama ya tsananta. [4]

A ranar 27 ga watan Yuni 2020, ya mutu a asibitin soja na Ain Naadja a Algiers, yana da shekara 91. [2] [5] [6]

  1. "Le moudjahid Belaïd Abdesselam tire sa révérence". aps.dz (in French). 27 June 2020. Archived from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. 2.0 2.1 "Abdessalam, Belaid". Rulers. Retrieved 13 March 2013. Cite error: Invalid <ref> tag; name "rulers" defined multiple times with different content
  3. "Les argentiers de l'Algérie". Archived from the original on 27 June 2008.
  4. "Belaid, Abdessalem". Hutchinson Encyclopedia. Retrieved 10 February 2010.
  5. Slimani, Karima. "Former Prime Minister Belaïd Abdessalam passes away". aps.dz (in Turanci). Retrieved 27 June 2020.
  6. "Le moudjahid Belaïd Abdesselam tire sa révérence". aps.dz (in French). 27 June 2020. Archived from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)