Belel, Najeriya
Appearance
(an turo daga Belel, Nigeria)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Adamawa | |||
Belel gari ne, a Najeriya, da aka gano kusa da iyakar Najeriya da Kamaru. Daular Belel ce aka kafa a yankin kismayo na Somaliya. Kuma anyi mulkin dauloli biyu. Daular na yanzu ta fara ne daga Marexaan jagoran da aka kora daga wani gari mai suna Kismayo a Somaliya. Shugabannin Belel sun fara amfani da lakabin 'Lamdo' daga babban dan Belel da magajin Umaru.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
