Beljik

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Koninkrijk België
Royaume de Belgique
Königreich Belgien

Beljik

Flag of Belgium.svg

Great coat of arms of Belgium.svg

L'union fait la force

EU-Belgium.svg

Présentation
Yaren kasa faransanci
Baban birne Brussels
Shugaban kasa Philippe Léopold Louis Marie de Belgique
Firanista Charles Michel
Tsaren kasa
Fadin kasa
– ruwa %
30 528 km²
6,20 %
Yawan mutanen kasa
– Wurin da mutane suke zaune:
11 303 528 hab. (2017) hab.
362,7 hab./km² loj./km²
Kudin kasa Euro ({{{codeiso}}})
Kudin da yake shiga kasa a shekara
Kudin da mutun daya yake samu a shekara
Banbancin lukaci UTC CET (UTC +1)
Rane UTC CEST (UTC +2)
Lambar waya taraho +32
Yanar gizo .be


Beljik, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Beljik tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 30,528. Beljik tana da yawan jama'a 11,303,528, bisa ga ƙidayar shekarar 2017. Beljik tana da iyaka da Faransa, Holand kuma da Luksamburg. Babban birnin Beljik, Bruxelles ne.

Beljik ta samu yancin kanta a shekara ta 1830.


Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.