Belkacem Zeghmati
Appearance
|
| |||||
31 ga Yuli, 2019 - 7 ga Yuli, 2021
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Gouraya (en) | ||||
| ƙasa | Aljeriya | ||||
| Harshen uwa | Larabci | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Larabci Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa da alƙali | ||||
Belkacem Zeghmati (an haife shi a ranar 2 ga watan Janairun shekarar 1957) ya kasance ɗan siyasan Kasar Aljeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Shari'a da Mai Tsaro na hatimi daga shekarar 2019 zuwa 2021.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Le ministre de la Justice Belkacem Zeghmati prend ses fonctions" (in Faransanci). 1 August 2019. Retrieved 18 August 2022.