Bello Shugaba
Appearance
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Karasuwa (en)
1999 - 2003 | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party | ||||
Bello Shugaba ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Yobe a Najeriya. Ya kasance dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Machina/Nguru/Karasuwa/Yusfari na tarayya na wa'adi biyu, wa'adinsa na farko ya kasance daga 1999 zuwa 2003 sannan na biyu daga 2003 zuwa 2007.[1][2]