Jump to content

Belmonde Dogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Belmonde Dogo
Minister of Solidarity and the Fight against Poverty (en) Fassara

6 ga Afirilu, 2021 -
Mariatou Koné
mataimakin shugaba

2016 - 2019
Rayuwa
Haihuwa 1975 (50/51 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Rally of Houphouëtists for Democracy and Peace (en) Fassara

Belmonde Dogo (an haife ta a shekara ta 1975 a Galébré, Sashen Gagnoa ) [1] 'yar siyasar Ivory Coast ce.

Dogo ta kasance mataimakiyar shugaban majalisar dokokin ƙasar Ivory Coast daga shekarun 2016 zuwa 2019. [2]

A ranar 4 ga watan Satumba, 2019, an naɗa ta Sakatariyar Gwamnati ga Ministar Mata, Iyali da Yara, mai kula da Karfafa Mata. [3]

An naɗa ta ministar haɗin kan ƙasa, haɗin kai, da yaki da fatara a ranar 6 ga watan Afrilu, 2021. [4]

  1. "Ministère de la Solidarité et de la Lutte contre la Pauvreté - Côte d'Ivoire" [Ministry of National Cohesion, Solidarity, and the Fight Against Poverty]. Ministère de la Cohésion Nationale, de la Solidarité et de la Lutte Contre la Pauvreté (in Faransanci). Retrieved 2024-04-04.
  2. Yao, Clément (2019-05-09). "Dogoh Logboh Myss Belmonde, Vice-présidente de l'Assemblée nationale ivoirienne". Lafriqueaujourdhui.net. Retrieved 2024-04-04.
  3. "Mys Belmonde Dogo" (PDF). Archive.wikiwix.com. Archived from the original on 1998-11-29. Retrieved 2021-12-10.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  4. "Articles d'actualités - Abidjan.net News". News.abidjan.net. Retrieved 13 December 2021.