Jump to content

Ben Igbakpa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ben Igbakpa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ethiope East/Ethiope West
Rayuwa
Haihuwa 1966 (59/60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ben Igbakpa ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin mamba mai wakiltar Ethiope East/Ethiope West Federal Constituency a majalisar wakilai.[1] Erhiatake Ibori-Suenu ne ya gaje shi.

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ben Igbakpa a shekarar 1966 kuma dan asalin jihar Delta ne. Ya yi aiki a majalisar dokokin jihar Delta. A 2019, an zabe shi a matsayin memba mai wakiltar Ethiope East/Ethiope West Federal Constituency a karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).[2]

  1. Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2024-12-24
  2. Bankole, Idowu (2022-08-07). "Why 178 Reps lost tickets to return to NASS — Hon Ben Igbakpa". Vanguard News. Retrieved 2024-12-24