Benedict Ayade
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 2 ga Maris, 1969 (50 shekaru) | ||
ƙasa | Nijeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Ibadan ![]() Ambrose Alli University ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
All Progressive Congress ![]() |
Benedict Bengioushuye Ayade, (an haife shi a 2 ga watan Maris shekara ta 1969), Dan Nijeriya ne kuma ɗan siyasa wanda shine Gwamnan Jihar Cross River ayanzu, yakama aiki tun daga 29 ga watan Mayu 2015. Ya nemi takarar gwamna, inda aka zabe sa a zaben watan April 2015 a karkashin jamiyar People's Democratic Party (PDP). Kafin nan shi Dan majalisar dattawa ne na 7th Sanata ne a Nigeria.[1]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ "Election update : Prof. Ben Ayade wins in Cross River State". Encomium. April 13, 2015. Retrieved 13 April 2015.