Jump to content

Benjamin Bol Mel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benjamin Bol Mel
Rayuwa
Haihuwa 1978 (47/48 shekaru)
ƙasa Sudan
Sana'a
Sana'a Vice President of South Sudan (en) Fassara da ɗan kasuwa

Benjamin Bol Mel Kuol (an haife shi a shekarar ,1978 [1]) ɗan siyasan Kasar Sudan ta Kudu ne.

Bol Mel ya kasance kuma ɗan kasuwa ne kuma babban mai ba da shawara kan harkan kuɗi ga Shugaba Salva Kiir.[2] Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da umarnin zartarwa a ranar 21 ga watan Disamba, 2017 a karkashin Dokar Magnitsky don toshe kadarorinsa na Amurka.[3]

An nada Bol Mel a matsayin daya daga cikin mataimakan shugaban Sudan ta Kudu a ranar 10 ga watan Fabrairu 2025. [4] Kafin wannan kuma , ya kasance mataimakin babban sakatare na kungiyar SPLM.[5]

Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Office of The Federal Register (1 January 2018). "2018 CFR Title 3, The President e-Book" (in Turanci). IntraWEB, LLC and Claitor's Law Publishing.
  2. "Benjamin Bol Mel". SANCTIONS WATCH. 29 November 2021.
  3. Trump, Donald (21 December 2017). "Executive Order Blocking the Property of Persons Involved in Serious Human Rights Abuse or Corruption". whitehouse.gov – via National Archives.
  4. "Kiir sacks two VPs, health minister". Sudan Tribune (in Turanci). 10 February 2025. Retrieved 11 February 2025.
  5. "Dr. Benjamin Bol Mel: A man on a clandestine mission to topple the government of South Sudan". The Juba Mirror. 28 August 2024.