Betty Ethel Naluyima
Appearance
2021, 2026 -
Election: 2026 Ugandan general election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Uganda da Wakiso (mul) | ||||
| ƙasa | Uganda | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta | Jami'ar Kasa da Kasa ta Kampala Jami'ar Kyambogo | ||||
| Harsuna | Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa, university teacher (en) | ||||
| Mamba | 12th Parliament of Uganda (en) | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | National Unity Platform (en) | ||||
Betty Esther Naluyima 'yar siyasa ce a ƙasar Uganda, kuma 'yar majalisa. An zaɓe ta a matsayin 'yar majalisar dokoki ta gundumar Wakiso a lokacin babban zaɓen Uganda na shekarar 2021. [1] A zaɓen gama gari na Uganda na shekarar 2026, an zaɓe ta a matsayin mace 'yar majalisar wakilai a Majalisar Dokoki ta 12 ta Uganda. [2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin 'yan Majalisar Dokokin Uganda na 11
- Dandalin Haɗin Kan Ƙasa
- Gundumar Wakiso
- Ɗan Majalisa
- Majalisar Uganda.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "LIST: 59 NUP Elected MPs for the 11th Parliament". Daily Express Uganda (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-12.
- ↑ Reporter (2026-01-19). "List: NUP MPs who Made It to Twelfth Parliament". Daily Star (in Turanci). Retrieved 2026-01-21.
- ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-12.
- ↑ "Uganda's 11th Parliamentarians, Full list". NRM - NETTECH RELIABLE MEDIA (in Turanci). 2021-01-25. Archived from the original on 2021-05-08. Retrieved 2021-03-12.